MAGANIN CIWON SANYI NA MATA DA MAZA


 MAGANIN CIWON SANYI NA MATA DA MAZA

ALAMOMIN MACE MEDAUKE DA CIWON SANYI

1. Kaikayin Gaba

2. Fitar farin ruwa agaba

3. Gushewar Shaawa

4. Warin Gaba

5.  Jin Zafi Lokacin Jima i


ALAMOMIN SANYI NA MAZA

1. Kankancewar Gaba

2. Saurin Inzali

3. Kaikayin Matse matsi

4. Kaikayin Gaba

5. Gushewar Shaawa

6. Da Sauransu.

WATO ( infections )

YADDA AKE HADA MAGANIN

KARANTA:

1- A samu namijin goro guda 5,

2- a samu citta mai ashar (mai yatsu) guda 4, ko 5

3- a samu tafarnuwa guda 3 a ko 4 ajajjaga su,

4- lemon tsami guda 5,

Sai ayanka su kanana Kuma a jajjaga su,

Shikuma lemon tsamin ayanka shi amatsa ruwan acikin tukuya Kuma ajefa bawon aciki atafasa su dukka,

Atace kafin asha, idan kuma babu dadin sha to azuba zuma idan za'asha dan yayi dandano,

Asha rabin kofi sau uku 3 a Rana na tsahon sati 2,

Insha Allah za'a samu nasara.

Kuma hadin yana maganin gonoria

DON ALLAH YAN UWA KUYI SHARING A WHATSAPP DA FACEBOOK, SABODA YAN UWA SUYI AIKI DA SHI.

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor