Kamfanin BUA ya hana yan kasuwa Kari kan kayan abinci




 Duk wanda ya kara farashin kaya lokacin azumi zan soke lasisinsa: Shugaban rukunin kamfanonin BUA,

Alhaji Abdulsamad Ishiyaka Rabiu, ya gargadi masu sayan kaya a kamfaninsa, da kada su kuskura su kara farashin kayan don shigowar azumin watan Ramadan. Inda yace a bara ya yi masu rangwame amma suka tsauwala farashin kayan, don haka a bana duk wani dan kasuwa da ya yi haka to za'a soke lasisin sayar masa kaya. Muna jiran martaninku?

 DAGA Net Age Blog


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HYg2KvNxf2kI2IuVfqh5RH

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

https://www.facebook.com/netage001/ 

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor