Sarkin musulmi yayi umarni fara duba watan shawwal a yau talata 11/may/21



Me alfarma Sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar III ya bada shawarar cewa, a fara duban watan Shawwal daga yau, Talata.

Sakataren majalisar Koli ta addinin Musulunci, Farfesa Salisu Shehu ne ya bayyana haka inda yace idan an ga wata, Sarkin Musulmi zai sanar da Gobe, Laraba a matsayin ranar Sallah.

Idan kuma ba’a gani ba, Alhamis ce zata zama ranar Sallah.


Announcement

“If the crescent is actually sighted by informed persons on Tuesday night and His Eminence is so advised by the experts, he would address the press to declare Wednesday, May 12, as the first day of Shawwal (Eid day).

“If, however, the crescent is not sighted on Tuesday night, Thursday, May 13, automatically becomes the first of Shawwal, 1442 AH (Eid day),” he said.

Source: Hutudole

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor