ADDU'AR NEMAN BIYAN BUKAT


ADDU'AR NEMAN BIYAN BUKATA



*TAMBAYA*❓


Assalamu alaikum.. Dan Allah Malam. Wani adduane Mutun zaiyi idan yana rokan Allah yabashi wani abu?

AMSA:*_

Wa'alaikumussalamu Warahmatullah._


..Yana da kyau me addu'a Ya kaskantar da kansa ga Ubangiji, sannan ya cire kokonton amsar addu'ar a zuciyarsa._

An karbo hadisi daga Buraidata (r.a) ya ce: *manzon Allah (ﷺ)* ya ji wani mutum yana cewa: *Allahumma inni as'aluka bi anni ash-hadu annaKa antallahu Laa ilaaha illa anta, al-ahadus samadu, alladzi lam yalid wa lam yulad wa lam yakun lahu kufwan ahad,* sai manzon Allah (ﷺ) ya ce: *“Lallai ka yi roƙo da sunan da Idan aka yi roƙo da shi ana bayarwa, kuma idan aka yi addu'a da shi ana amsawa".* mutane hudu suka ruwaito shi, Ibn Hibban ya inganta shi._


_Wannan hadisin na nuna mana kenan ana saurin amsa addu'ar Wanda ya yi amfani da wadannan 👆🏾sunayen kenan._


_Saboda haka 'yar uwa Idan za ki yi addu'a, sai ki fara ambaton wadancan sunayen, sannan sai addu'ar ta biyo baya._

Wallahu A'alamu.

Don Allah me karatu katura zuwa ga yan uwa da abokai su amfana.

KARANTA:


DAGA Net Age Blog


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HYg2KvNxf2kI2IuVfqh5RH
FUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

https://www.facebook.com/netage001/ 

Telegram channel


0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor