Addu'ar tashi daga barci


 "Alhamdu Lillaahi-lazi ahyaana ba'ada maa amaatana wa ilaihi nushuuru"

(Dukkan yabo ya tabbata ga Allah Wanda ya rayar damu bayan ya dauki rayukanmu, kuma zuwa gareshi take).

Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata agareshi yace:

Wanda ya farka cikin dare ya karanta wannan addu'ar:

"Laa'ilaaha illalahuu wahdahuu laa shariikalahuu lahul mulku walahul hamdu wahuwa ala kulli shai'in kadiiruun. Subhaanallahi walhamdu lillahi walaa ilahaa illallahu Allahu Akbaru walaa haulaa wala kuwwata illa billahi aliiyil aziimi, Rabbigfirlii"

FASSARA

(Babu abin bautawa da gaskiya said Allah, shi kadai, babu abokin tarayya a gare Shi, mulki da yabo nasa ne, kuma shi mai iko me akan komai. Tsarki ya tabbata ga Allah, kuma dukkan yabo ya tabbata ga Allah, Babu dabara Abu karfi said gurin Allah, Madaukaki, Mai girma. Ya ubangiji! Ka gafarta mini).

   Wanda ya fadi wanan za'a gafarta masa, Idan kuma yayi addu'a za'a amsa masa, idan kuma ya tashi ya yi alwala yayi sallah za Karbi sallarsa..


KARANTA:

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HYg2KvNxf2kI2IuVfqh5RH


SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 
https://www.facebook.com/netage001/

Telegram channel

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor