Yadda ake yin cake ko wane iri



Yadda ake yin cup cake

Abubuwan bukata
  • All purpose  Flour 2cup
  • Baking powder 2teaspoon
  • Salt 1teaspoon
  • Sugar 1cup
  • Butter half sachet na simas
  • Eggs 3
  • Vanilla essence 2teaspoon
Da farko Zaki tankade flour sannan ki zuba baking powder da gishirinki ki motsa ki ajiye a gefe, sannan ki koma kan butter ki hada da sugar kiyi ta mixing har sai kin ga Babu kwayar sugar ya hade Kamar cream sannan ki saka kwan ki daya bayan daya kina mixing sai ki zuba vanilla itama ki hade sosai sannan ki dauko flour kina zubawa gradually kina motsawa har su hade sai ki Sami gwangwanayenki ki shafe su da Mai ko butter(idan Kika shafe shi da butter zai fi kyau saboda zai baki kalar wancan da yake kan hoton group dinmu,so da butter yafi min,Amma idan ma kina da cup cake tray da paper gashin ai Babu bukatar shafe gwangwanunma Amma idan Babu Kuma kina so idan kin gama ya fito smooth Babu kamawa bayan kin shafe Mai ki zuba garin flour a gwangwanyenki yabi duk indan Kika shafen Kuma karki cika wuta Kuma ki tabbatar kin fara dumama abin gashinki(pre-heating)idan na yashi ne
Na kankare
Na oven
Na murfin tukunya duka dai abinda Zaki gashi ya fara daukan zafi tukunnna)


YADDA AKE CAKE DIN WAWake


Kayan hadi:

  • Sugar
  • Baking powder
  • Wake
  • Butter
  • Kwai 


Da Farko Zaki Sami Wakenki Maikyau Kigyarashi Kibayar Abarza Miki A Injin Saeki Bakace Kicire Dusar Sannan Kikai Aniqamiki Yayi Laushi Sosae Saeki Tankadeshi Ki Aje Agefe Kidauko Roba Kizuba Sugar Da Butter Kitamotsawa Kifasa Kwae Kizuba Kicigaba Da Motsawa Harsae Suhade Jikinsu Da Kyau Kokuma Idan Kinada Mixer Kiyi Amfani Dashi Bayan Kingama Saeki Dauko Garin Waken Kizuba Tareda Baking Powder Kikwabashi Sosai Saeki Dauko Mazubin Cake Kishafa Mishi Butter Kizuba Kwabin Saeki Gasashi Kibarshi Yyi 20mints Idan Yagasu Zakiji Yana Qamshi Saekicire Shikenan Cake Dinki Yakammala

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HYg2KvNxf2kI2IuVfqh5RH

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 
https://www.facebook.com/netage001/

Telegram channel

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor