MAGANI WARIN GABA (FARJI)




MAGANI WARIN GABAN MACE (FARJI)


abubuwan dakesa gaban mace yana wari:


  •  tafiya babu wando pant.
  • rashin sanya takalmi koda kuwa a cikin gida ne.
  • dadewa akan (toilet) masai.
  • rashin canza pant da wuri
  •  yawaita cin danyar albasa.
  • istimna'i ko masturbation (wato mace ta biyawa kanta bukata.
  • ta hanyar wasa da gabanta lesbian)
  •  tsarki da ruwan sanyi.
  • rashin aske gaba dadai sauransu.

KARANTA:

HANYOYIN MAGINI WANNAN CUTA


  1. mace ta dinga tsarki da ruwan dumi.
  2. ki dinga yawan canza wando a kullum kamar sau biyu
  3. ki rage cin danyar albasa.
  4.  a duk lokacin da mace ta gama haila ta dinga wanke gabanta da ganyen magarya ko bagaruwa da almiski fari.
  5. ki daina tsugunawa akan Masai kina dauka lokacin domin yin haka yana da matsala.
  6.  ta yawaita aske gabanta duk sati ¹ ko ² idan mace zata bin wa'yannan dokokin zata samu waraka daga duk wata cutar farji.


SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 
https://www.facebook.com/netage001/

Telegram channel

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor