ABINCI GUDA BIYAR (5) DA KE LALATA HANTAR DAN ADAM:
Hanta dai wata tsokace mai matukar anfani, ta na taimakawa dan adam wajen lalata wasu kwayoyin jini da suka lalace.
Ana samun hanta ne a cikin dan adam Hanta dai wata aba ce mai matukar anfani a cikin jikin dan adam ake samu a cikin cikin dan adam.
Ko shakka babu hanta mai lafiya kusan dai-dai take da mutum mai lafiya haka zalika hanta marar lafiya ma dai-dai take da mutum marar lafiya.
1- Abinci mai kitse.
Dukkan dange-dangen abinciccika matsu kitse na da matukar hadari da lafiyar hantar dan adam. Abincin da ke da kitse yakan ba hanta wahala sosai kasantuwar ita ce ke kula sarrafa dukkan abunda ke shiga cikin dan adam. Yawan cin kitse kan cutar da ita sosai.
2- Sugar
Kadan daga cikin ayyukan hanta shine sarrafa suga zuwa sinadarin kitse kuma kamar yadda muka karanta a sama, yawan hakan ma kansa yana da lahali ga lafiyar hantar.
3- Gishiri.
Binchiken masana ya nuna cewa abinci mai gishiri kan yi lahali ga jiki musamman ma dai kasantuwar hanta ita ce ke da alhakin sarrafa sinadarin. Yawan gishiri kan wahalar da hanta ya sanya mata cuta.
KARANTA:
- MAGANIN KAIKAYIN NONO
- DAREN FARKO AMARYA DA ANGO
- ILLOLIN SHAN FARJIN MACE KO TSOSAN AZZAKARIN NAMIJI
- ILLOLIN CUTAR KANJAMAU (HIV AIDS)
- ALAMOMIN CIWON ULCER
- ALAMOMIN CIWON SANYI
- MAGANIN SANYI
- MAGANIN DADEWA ANA JIMA'I DA MACE
- MAGANIN KARIN GIRMAN KUGU DA DUWAWU
- MAGANIN KARIN NI'IMA GA MATA
- MAGANIN MASTI NA MATA, YADDA ZAKI TSUKE GABANKI
- SHAWARWARI GA YAN MATA DA MATAN AURE
- HANYOYIN BIYAWA MIJINKI BUKATA YAYIN JININ AL'ADA (PERIOD
- YADDA AKE KULA DA JARIRIN YARO
- ABUBUWAN DA YAKAMATA MACE TA KIYAYE LOKACIN AL'ADA
- ABINCIN DA YAKE KARAWA NAMIJI DA MACE SHA'WA DA KUZARI YAYIN JIMA'I
- MATSALAR SAURIN INZALI DA YADDA ZA'A MAGANCETA
- YADDA AKE KWANCIYAR JIMA'I
- MAGANIN GIRMA DA TSAYIN AZZAKARI
- YADDA ZAKI GAMSAR DA MIJINKI A LOKACIN JIMA'I
- YADDA AKE MINING A REMITANO (RENEC COIN)
- ABUBUWAN DA NAMIJI YAKAMATA YASANI GAME DA MACE AKAN SOYAYYA
- YADDA CIKI YAKE SHIGA MACE DA YADDA AKE KULA DASHI HAR ZUWA HAIHUWA
- ALAMOMIN SOYAYYAR GASKIYA DAGA YA MACE
- MAGANIN KARA GIRMAN KUTURI/KUGU (HIPS)
4- Giya
Shan giya ma dai kan taimaka wajen lalata hantar dan adam kasantuwar cewa takan wahalar da hantar wajen sarrafa ta.
5. Abincin makulashe na gwangwani. Kasantuwar yawancin wadannan abinciccikan nan na dauke da gishiri da suga mai tarin yawa, hakan kuma na matukar wahalar da hanta wajen sarrafawa.
Post a Comment