AMAFANIN TSAMIYA A JIKIN DAN ADAM







Tsamiya: Amfanin ta, illolin ta, da magungunan da ta ke yi

AMAFANIN TSAMIYA A JIKIN DAN ADAM

1. Cushewar ciki da rashin yin bahaya


2. Mura da zazzabi


3. Ciwon ciki


4. Tashin zuciya ga masu ciki


5. Tsutsar ciki


6. Matsolin da suka shafi hanta da madaciya.




ILLOLIN TSAMIYA A JIKIN DAN ADAM

1. Tsamiya za ta iya haifar da illa ga masu ciwon sukari saboda ta na rage adadin sikarin da ke cikin jini. Haka ma ga wadanda za a yi wa tiyata, ana so su dakatar da shan tsamiya akalla makonni biyu kafin a yi tiyatar saboda wannan dalili.

KARANTA:

2. Ga ramammu, yawan shan tsamiya na iya kara rama. Ga masu kiba kuwa za ta taimaka masu wajen rage kiba


3. Ba a son a sha tsamiya da magungunan Ibrofen da Aspirin saboda ta na kara adadin su da ke shiga jini. Idan haka ya faru, magungunan ka iya yin yawa su haifar da matsala.

Don Allah kuyi Sharing

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor