Daga Ƙarshe Beelalgy Ya Zama Ɗan Sanda

Bayan Shan Duka a Hannun Wasu Ƴan Sanda Saboda Yasa Kayan Ƴan Sanda Yayi Hoto Daga Ƙarshe Beelalgy Ya Zama Ɗan Sanda


 Fitaccen matashin yaron nan Bilal Ado Gaya, wanda aka fi sani da 'Beelalgy' yanzu haka ya zama jami'in hukumar ƴan sandan Najeriya.




A kwanakin baya ne dai bidiyon matashin ya bayyana inda akaga wasu jami'an ƴan sanda suna dukan matashin tare da sashi gwale-gwale saboda ya saka kayan ƴan sanda yayi hoto da shi.

KARANTA:

Beelalgy dai yayi fice a shafukan sada zumunta na zamani musamman Instagram.

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor