Yar Indiya Harnaaz Sandhu ta zama sarauniyar kyau ta duniya (Miss Universe ta 2021)



Yar kasar Indiya mai suna Harnaaz Sandhu ta lashe gasar sarauniyar kyau ta duniya ta Miss Universe ta wannan shekarar 2021 yayin da 'yar Afirka ta Kudu Lalela Mswane ta zo ta biyu, sai kuma Nadia Ferreira 'yar kasar Paraguay wadda ta zo ta uku. An yi gasar karo ta 70 ne a birnin Eilat na kasar Isra'ila ranar Litinin.

Photo: Getty Images

KARANTA:


0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor