Fati washa zata maye gurbin nafisa abdullahi (sumayya) a cikin shirin labarina

 


DA DUMI-DUMI: Jarumar Kannywood Fati Washa ita ce zata maye gurbin Nafisa Abdullahi a cikin shirin Labarina.

Shin ko kuna ganin zata iya maye gurbin Nafisa Abdullahi da ta fice daga cikin shirin ?

Ku Bayyana Mana Ra'ayin Ku a comment section!!!

KARANTA:


Please Share!


Ko biyomu ta WhatsApp don samun labarai cikin sauki

https://chat.whatsapp.com/HYg2KvNxf2kI2IuVfqh5RH

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor