Karatun sheik Ahmad Bamba na karshe



Yau Asabar, ranar hutu kamar yadda margayi Dr. Ahmad BUK ya ayyana a karatunsa na ƙarshe. In sha Allahu zuwa yanzu Malam ya fara hutunsa na har abada a dausayin aljannar Firdaus. Allah ƙara mana haƙurin rashinsa.

Don Allah kuyiwa malam Addu'a.

Kuyi sharing ga yan uwa muna barar addua

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor