NIGERIA TA SAMU LASISIN FARA AMFANI DA JIRGIN YAKI MAFI HATSARI GA 'YAN TA'ADDA
DAGA Datti Assalafiy
Labarai mai dadin ji garemu 'yan Nigeria, Maigirma Ministan shari'a kuma Babban Lauyan Gwamnatin tarayyar Nigeria Barr. Abubakar Malami, SAN yau talata 4-1-2022 a hiran da akayi dashi a NTA cikin shirin "Good Morning Nigeria" ya bayyana cewa Gwamnatin Nigeria ta samu lasisin fara amfani da jiragen yaki mafi hatsari ga 'yan ta'adda kirar Super Tucano Jet wanda Nigeria ta saya daga Kasar Amurka
Idan ba'a manta ba, tun farkon hawan mulkin Shugaba Muhammadu Buhari Maigaskiya a 2015 ya ware makudan Biliyoyin Naira domin sayan wadannan jiragen yaki na zamani da ake takama dasu a duniya, to amma sai Gwamnatin Amurka karkashin jagorancin Donald Trump a wancan lokaci taki sayarwa Nigeria makaman saboda wai sojoji suna take hakkin bil'adama
Amma da Gwamnatin Joe Biden tazo sai Gwamnatinsa ta yadda a sayarwa Nigeria jiragen, sai a shekarar 2021 Gwamnatin Nigeria ta samu nasaran sayan jiragen kuma suka iso gida Nigeria lafiya, amma ba zasu fara amfani ba har sai Amurka ta bada lasisi, to lasisin bai samu ba sai yanzu kamar yadda Dattijon kirki Maigirma Ministan Shari'a ya bayyana
Sannan kuma yana daga cikin sharadin da Gwamnatin Amurka ta gindaya wa Nigeria kafin ta sayar mata da jirgin, shine sai jami'ai daga Amurka sunzo Nigeria sun duba guraren da za'ayi amfani da jirgin wajen yakar 'yan ta'adda da barayin daji domin kar ayi amfani da jirgin a inda bai dace ba, kuma jami'an Amurka sunzo sun duba sun tabbatar kafin Amurka ta bawa Nigeria lasisin fara amfani da jirgin
KARANTA:
- MAGANIN KAIKAYIN NONO
- DAREN FARKO AMARYA DA ANGO
- ILLOLIN SHAN FARJIN MACE KO TSOSAN AZZAKARIN NAMIJI
- ILLOLIN CUTAR KANJAMAU (HIV AIDS)
- ALAMOMIN CIWON ULCER
- ALAMOMIN CIWON SANYI
- MAGANIN SANYI
- MAGANIN DADEWA ANA JIMA'I DA MACE
- MAGANIN KARIN GIRMAN KUGU DA DUWAWU
- MAGANIN KARIN NI'IMA GA MATA
- MAGANIN MASTI NA MATA, YADDA ZAKI TSUKE GABANKI
- SHAWARWARI GA YAN MATA DA MATAN AURE
- HANYOYIN BIYAWA MIJINKI BUKATA YAYIN JININ AL'ADA (PERIOD
- YADDA AKE KULA DA JARIRIN YARO
- ABUBUWAN DA YAKAMATA MACE TA KIYAYE LOKACIN AL'ADA
- ABINCIN DA YAKE KARAWA NAMIJI DA MACE SHA'WA DA KUZARI YAYIN JIMA'I
- MATSALAR SAURIN INZALI DA YADDA ZA'A MAGANCETA
- YADDA AKE KWANCIYAR JIMA'I
- MAGANIN GIRMA DA TSAYIN AZZAKARI
- YADDA ZAKI GAMSAR DA MIJINKI A LOKACIN JIMA'I
- YADDA AKE MINING A REMITANO (RENEC COIN)
- ABUBUWAN DA NAMIJI YAKAMATA YASANI GAME DA MACE AKAN SOYAYYA
- YADDA CIKI YAKE SHIGA MACE DA YADDA AKE KULA DASHI HAR ZUWA HAIHUWA
- ALAMOMIN SOYAYYAR GASKIYA DAGA YA MACE
- MAGANIN KARA GIRMAN KUTURI/KUGU (HIPS)
Wannan jirgin yaki Super Tucano yana gudun kusan kilomitas 600 a awa daya, sannan yana iya daukar makami ya harba da zai iya yin gudun nisan kilomita dubu 5, wato zai iya harba bomb daga Lagos ya sauka a Borno, harsashin da ake kakkabo jirgin sama baya iya huda wannan jirgin, yana iya yin awanni 8 a sararin samaniya yana barin wuta
Ministan Shari'a yace Sojojin saman Nigeria zasu kaddamar da jiragen yakin akan barayin daji da suke ta'addanci a Arewa maso yamma da sauran inda 'yan Boko Haram suka buya domin a kakkabesu
Insha Allahu wannan shekara na 2022 zata kasance shekarar kunci da bala'i wa 'yan ta'adda, munyi imani da Allah ba zasu wanzu suna ta'addanci ba zasu gushe watarana
Muna rokon Allah Ya kawar mana da duk wata barazana na ta'addanci a Kasarmu Nigeria Amin
Post a Comment