Video: film din hausa da ake koyar da yadda ake koyar da jima'i



An Saki Tallan Wani Fim Wanda Mata Ke Koyar Da Yanda Ake Jima’i da harshen Hausa, Fim Din Mai Suna (Makaranta) Inda A Fim Din Banda Rashin Kunya Da Nuna Lalata da fitsaranci Ba Abin Da Akeyi.

Bai Kamata Hukumar Tace Fina Finai Ta Bari A Saki Wannan Fim Din Ba, Saboda Gujewa Abin Da Zai Je Ya Dawo, mun rokon mai karatu yayi kokarin sharing wannan pos din ta hanyoyin daban daban don sanar iyaye da hukumomi ta yadda Zamu hana fitowar wannan film din, Allah ya karemana yayanmu da kanne fada halaka ameen.

Share please

Kalli yadda Fim yake Anan.

KARANTA:



Ko biyomu ta WhatsApp don samun labarai cikin sauki

https://chat.whatsapp.com/HYg2KvNxf2kI2IuVfqh5RH

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor