Video: Yadda yara mata kanana ke yin iskanci akan naira hamsin

 


Rahoto ya isa kunne masu ruwa da tsakin gwamnatin jihar kano game da yadda kananan yara ke iskanci da kuma Neman wurin fakewa.

KARANTA:

Ankama wannan yara da suke cinkin video a wani mafaka dasuke zuwa suna kwana akan kudi naira hamsin, idan gari ya waye sai sutafi yawon bara, idan dare yayi sai suyi wanka su tsaya bayan zenith bank anan jihar kano, maza su dauke su suje suyi lalata da su.

Wannan babbar matsala tana Faruwane daga halin ko oho da ake yiwa marayu. Muna rokon Allah ya kiyaye ahlinmu dafada irin wannan hali, Ameen..

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor