An Fara Shagalin Bikin ‘Yar gidan Sani danja da Mansurah, Allah Ya bada Zaman LafiyaAn Fara Shagalin Bikin ‘Yar gidan Sani danja da Mansurah, Allah Ya bada Zaman Lafiya
A jiya Alhamis ne aka fara shirye shiryen shagulgulan bikin Riziqat Yar gidan Sani danja Wanda Za’a daura a gobe Asabar 18 ga watan May 2024.
Mutane da dama suna cece kuce akan cewa Yar sani danja da mansurah ce ta cikinsu sai dai ba haka bane an bayyana cewa ita Amaryar watau riziqat Kanwa ce ga sani danja.
Allah ya bada Zaman lafia Ameen

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor