AMFANIN ZUMA GUDA ASHIRIN
1. Tana kashe kwayar cuta ta bakteriya.
2. Tana kashe kwayar cuta ta Virus
4. Tana kashe kwayar cuta ta Fungal
5. Tana warkar da ciwo ko ulcer.
6. Tana Maganin mura.
7. Tana maganin gudawa.
8. Tana karfafa garkuwar jiki.
9. Tana rage hadarin kamuwa daga
cututtukan zuciya.
10. Tana sanya kuzarin jiki.
11. Tana rage nauyin kiba.
12. Tana saukaka narkewar abinci.
13. Tana rage kumburi mai sanya
waje yayi kalar ja da radadin ciwo.
14. Tana karawa kwakwalwa lafiya.
16. Tana gyara fata da rage kurajen fuska.
17.Tana Maganin Allergic.
18. Tana karawa garkuwan jiki karfi.
19. Tana Kare kamuwa da cancer
20. Tana maganin rashin lafiyar safe (morning sickness)
DAGA Net Age Blog
https://chat.whatsapp.com/HYg2KvNxf2kI2IuVfqh5RH
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
https://www.facebook.com/netage001/
Telegram channel
Post a Comment