Alamomin cutar ulcer


 MAGANIN ULCER (OLSA) WANDA AKE WARKEWA GABADAYA DUK TSANANINTA DA YARDAR ALLAH


Cutar ulcer itace gyambon ciki, gyambon ciki yana faruwane sakamakon sakkowar wani ruwa (manarka) a kan uwar hanji, Wannan ruwa idan Ya sakko domin narkar da abinci toh idan ruwan Ya sakko sai Ya tarar babu abincin a cikin hanjin, maimakon zafinsa Ya narkar da abinci sai Ya jiwa hanjin rauni sbd babu abinci a cikinsa, toh Wannan raunin shine gyambon ciki wato ulcer (OLSA).



ALAMOMIN DA MUTUN ZAI GANE YANA DA ULCER:


1. zafin kirji/kwannafi

2. Zafin ciki da ciwon ciki musamman in Ya ci abinci ki me barkono ko me tsami

3. Ciwon baya daga ciki zuwa kirji har baya

4. Amai ko jin Kamar Amai musamman in yaci abinci



A takaice wadannan sune manyan alamomin da MUTUN zai gane yana da ulcer.

DON ALLAH MAI KARATU KAYI SHARE GA YAN UWA DA ABOKAI DON WAYER DA KAN ALUMMA✅

DAGA Net Age Blog


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HYg2KvNxf2kI2IuVfqh5RH


SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

https://www.facebook.com/netage001/ 

Telegram channel

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor