AMFANIN SHAN GANYEN GWAIBA


Ganyen gwaiba
yana da amfani so I ajikin dan Adam, kadan daga cikin amfanin akwai abubuwa kamar haka:


1. Rage nauyin jiki

2. Tasiri ga cutar ciwon suga (diabetes)

3. Rage teba da daskararren maiko (Cholesterol)

4. Tsayar da amai da gudawa

5. Hana kamuwa da cutar nan ta hunhu da ake kira Bronchitis.

6. Waraka ga cututtukan hakori, makoshi da kuma dadashi.

7. Ciwon daji wato Kansa.

8. Habaka samar da ruwan maniyyi ga maza

9. Warkar da gulando.

10. Kawar da cutar fata musamman kyazbi.

Don Allah kuyi sharing ga yan uwa da abokai saboda su amfana 

DAGA Net Age Blog


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HYg2KvNxf2kI2IuVfqh5RH


SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

https://www.facebook.com/netage001/ 

Telegram channel

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor