ABINCIN DA YAKE RAGE KIBA

 


Ya`yan Itatatunwa dake

Raye Kiba.....

Akwai ya`yan itatuwa guda uku

dake

raye kiba wanda zan fada, Ita dai

Kiba

bata raguwa sai an rage ciye-ciye

mussaman na abin da aka

sarrafa shi

domin ya dadi ko kuma aka dafa

shi da

mai.

1. ALBASA

Da farko kafin ina ce komai bari

in fara

da cewa tarihi ya nuna Albasa na

daya

daga cikin abin da yake sa

mutane na

dade wa a duniya, kuma bincike

ya

nuna Albasa da Tafarnuwa nada

kunshe da kayan mussanman

wanda ke

kare garkuwar jikin mu masu

karfi,

wasu daga cikin cututtuka da

albasa ke

karewa sun hada da ciwon

zuciya,

genbon ciki da kuma yana raye

girman

ciwo kadan daga cikin aiyukan ta

a jikin

dan adam kenan.

Ya rayuwa zata kasan ce ba

Albasa ?

cin albasa danya nada amfani

idan

zaka iya ko cikin salka, ko cikin

Kwain

karin kumallon safe da kuma

cikin

abincin rana ko dare.

Tafarnuwa nasa jini ya gudana

da

kuma raye kitse dake tare

hanyuyin

jini.

shekaru da shekaru tafarnuwa

na daya

daga cikin abubuwan dake kara

armashin abinci

2. CITTA

Citta na daga cikin itattuwan

dake kara

kuzari a jikin dan adam, An jima

ana

amfani da citta a kasar Sin

( China)a

matsayin magani da karin

armashi kin

abinci

kadan daga cikin abubuwan da

Citta ke

kara shine:

Tana kara gudanar jini

Tana kara kwanatar da jijiyoyin

jini

Tana kare jiki da cuttitika

Tana kare kuburin jiki

Tana rage cuttar hunhu, sayi,

mura da

sauran su.

Yanzu bari na koma kan itaciya ta

uku

dake da amfani da kona kitse a

jikin mu

wanda zaka ci ba far gaba wani

abu ko

haufi....

3. AYABA

Ayaba mutane da yawa na son

cin

ayaba da kyada ko kuma bayan

cin

abinci, Na sha ganin tambayoyi

akan

wai ayaba nasa kiba ? amma

amsar

shine ba dan itaciyar dake sa

kiba idan

ka cishi kamar yarda aka fiddo

shi

daga lambu balle har ma yasa

kiba.

Ayaba na narkewa cikin mintina

(45)sauran ya`itatuwa na

narkewa

cikin mintina (15) wannan shine

yasa

kasa zaka ji wasu na cewa cikina

ya

cika na ci ayaba amma bayan

mintina

45 zasu ji kuma duk ya narke.

Idan

mutum zai mai da ayaba da

sauran

ya`yan itatuwa abin karin

kumallon sa

cikin sati daya zaiga chanji wajen

kibar

sa.... Ayaba na tattare da kayan

gina

jiki wanda ba zai sa kiba..... amma

samun amfanin ta shine a ci

ayaba

kafin ka ci komai kuma idan zaka

ci

abinci da ita ta kan dauki lokaci

wajen

narkewa.

4. KANKANA

Abu na hudu shine Kankana

itaceya

mai armashi wajen hada abin

sha

mussaman ma ace kayan sayi

kuma

kankana bata kara kiba saboda

kashi

90% dinta ruwa ne kuma tan

kunshe da

kaya gina jiki da zasu kare jiki

daga

cuttutuka.

A iya bincike na ga abubuwa da

ke

kara kiba,

Abincin da aka sarrafa ( su kayan

fulawa da Zakki/kwadayi )

Abincin da aka dafa mai itace

( Kayan

soye-soye na zamani)

Abincin da aka cika da kitse

daffafe ko

soyyaye..... da saura su.

Shan tuffa guda daya a rana na

magance cututtuka da dama,

kuma

yawan shan ta na jinkirta

zuwan

tsufa.

Idan ana so a jinkirta tsufan

jiki ba

sai an kashe kudi mai yawa a

kan

mayukan da suke jinkirta tsufa

ba,

maimakon haka sai a sayi tuffa

a

rika sha. Yin hakan zai jinkirta

tsufarn jiki da ta fuska.

Tiffa na dauke da sinadarin

bitamin

C da na A.

Amman idan kanasan kayi

amfani da ita dan gyara ko

jinkirta tsufan fuska data jiki,to

ba sha kadai zakayi ba dole se

ka rinka shafata a jiki kuma

Ga yadda

za ku yi amfani da tuffa don

jinkirta

tsufar fuska da ta jiki.

· Tuffa da zuma: Ku markada

ko

daka tuffa, sai ku zuba zuma

cokali

biyu, sannan ku kwaba sosai.

Daga

nan ku wanke fuska da sabulu

kafin

ku shafa a fuskarku ko jikinku.

Sai

ku wanke bayan minti 30.

Yawan

shafa wannan hadin zai sanya

hasken fata.

Ku gwada ku gani.

Barkan mu da safiya


0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor