ADDU'AR BUƊA BAKI



ADDU'AR BUƊA BAKI

Hadith ya tabbata cewa Manzon ALLAH (ﷺ) Ya kasance idan zai yi buɗa baki yana cewa:

.

ذَهَبَ الظَّمَأُ وَابْتَلَّتِ الْعُرُوقُ، وَثَبَتَ الأَجْرُ إِنْ شَاءَ اللَّهُ

.

«ZAHABAZZAMAʼU WABTALLATIL URUƘU WA THABATAL AJRU INSHAA ALLAH»

.

Ma'ana: “Ƙishirwa ya tafi, jijiyoyi sun jiƙe, kuma lada ya tabbata in ALLAH ya so.” [Abu Dawud Ya ruwaito]

Me karatu Don Allah kayi sharing zuwa group group, wannan sadaqatul jariya ce, ubangiji Allah yakai ladan kabarin iyayenmu Amen.

DAGA Net Age Blog


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HYg2KvNxf2kI2IuVfqh5RH

 ShAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

https://www.facebook.com/netage001/ 

Telegram channel

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor