Amfanin habbatussauda

 Amfanin habbatussauda 


1. Ana hada garin habba da zuma anasha safe da yamma yana tana maganin duk wata cuta ta ciki.

2. Ana hada Man habba,man tafarnuwa,man na'a na'a da za"afaran ayi rukiyya aciki ana shafawa,yana tasiri wajen kona aljani da izinin Allah.

3. Ana hayakin habba agida da jiki musamman in za'a kwanta,yana tasiri wurin kona aljani da izinin Allah.

4. Ana sanyata cikin ruwan Lipton,kokuma adafa abinci da ita.yana kariya daga shaidani da dukkan wani aljani.

5. Akwai hadi mai suna ASSHIFA ana hada garin habba man habba da man zaitun a karanta abinda ya sawwaka na alqur'ani anasha safe da yamma.


Allah ya bamu dacewa mu wuni lpy

Me karatu Don Allah kayi sharing zuwa group group, wannan sadaqatul jariya ce, ubangiji Allah yakai ladan kabarin iyayenmu Amen.

DAGA Net Age Blog


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HYg2KvNxf2kI2IuVfqh5RH

book.com/netage001/ 

Telegram channel

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor