Amfanin Ararrabi( Boswellia dalzielii)
- Ciwon hanta(hapertitus B)
- Ciwon daji(cancer)
- Ciwon taipot(typhoid)
- Saran maciji
Yadda ake Amfani dashi ciwon hanta(hapertitus B) za'a sami rake amatse ruwan raken Rabin kofi (half-cup) sai azuba garin arrabi cokali 1 ariqasha for good seven week kwana 7
Yadda ake maganin daji / taipot shine za'a sami garin ganyen gwanda(papaya) cokali daya garin arrabi cokali daya sai azuba a peak milk gwan-gwani daya ariqasha har zuwa kwana 3.
Ariqa sharing(turawa) jama'a saboda amfanuwan Al-umma
DAGA Net Age Blog
https://chat.whatsapp.com/HYg2KvNxf2kI2IuVfqh5RH
FUKANMU NA SADA ZUMUNTA
https://www.facebook.com/netage001/
Telegram channel
Post a Comment