MAGANIN KARIN GIRMAN KUGU DA DUWAWU


Girman kugun mace
yana daya daga cikin abubuwan dake janyo sha'awa tare da tayar da hankalin maigida idan ya kalli Uwargida musamman idan tayi kwaliyya da matsasu kaya masu nuna jikinta.


shi dai duwawu a jikin mace wata baiwa ce ta halitta wacce Allah yakan halicce dan Adam da ita, idan kina San samun kugu duwawu sai ki yawaita cin


  • abarba.
  • ayaba.
  • gwanda.
  • kankana.
  • zuma.
  • madarar ruwa.

a kan hada su waje guda, a markada su, har sai sun zama ruwa, sai a dan Kara zuma da madara idan dai har kina shan wannan hadin Zaki sami duwawu ko ince kugu.
 * KINA IYA YIN WANNAN HADI SHIMA ۩۞۩

  • zogale dafaffe

  • ganyen alayahu

  • tumatur

  •  albasa

yi kwadonsu, ki rika ci idan har kina wannan samfur na hadin tudun duwawu Zaki sha mamaki domin duwawunki zai zama kato ne insha ALLAH.

DAGA Net Age Blog


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HYg2KvNxf2kI2IuVfqh5RH

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

https://www.facebook.com/netage001/ 

Telegram channel

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor