AMFANIN ZUMA



AMFANIN ZUMA a jikin dan Adam


  • zuma tana da amfani so sai a jikin dan Adam sannan kuma zuma tana maganin ko wacce irin cuta.

hakane Allah yasa ka mata Zaki a wajan sha zuma Nada amfani ga lafiya kamar haka:



  •  tana bada kariya daga kamuwa da ciwon-daji bincike ya nuna cewa

zuma mai duhu-duhu Tafi wannan amfani




  • tana warkar da ciwon ko gyambo idan Ana shafawa ko sha.




  • tana taimaka ma mai-mura , Tari , atishawa da sauran matsalolin sanyi.




  •  magani gudawa ce.
  • maganin gyambon ciki ulcer.
  •  tana karfafa garkuwar jiki.
  • tana rage hadarin kamuwa daga cututtukan zuciya, musamman idan aka hadata da kirfat.
  • tana sanya kuzari a jiki.
  • tana rage nauyin kiba, sha ruwa mai dumi da lemun tsami tare da zuma kafin aci komi da safe zai taimaka wajen rage kiba.
  • tana saukaka narkewa abinci ga masu fama da rashin narkawar abinci.
  • tana rage kumburi mai sanya waje, yayi kalar da radadin ciwo.
  • tana kyautata lafiyar kwakwalwa.
  • tana gyara fata da rage kurajen fuska idan Ana shafa ta.



MAGANIN KARI NI'IMA GA MACE 


wannan hadin yana sauko wa mace ni'ima maigida zai ji baya gajiya da Kai miki ziyara.

  • kwakwa.
  •  dabino.
  • madara.


ki markada kwakwa da dabino ki tace sai ki zuba madarar peak ki rinka sha Zaki ga abin mamaki




MAGANIN RADADI BAYAN GAMA JIMA'I
 




wannan matsala na addabar wasu daga cikinsa Mata ba kuma sai sabbin aure ba, har tsofafin hannun, wannan matsalar tana Hana Mata jin dadin jima'i , Domingo magance wannan matsala sai a nemi


  •  garin hulba.




sai a tafasa sai ki rinka Kama ruwa bayan nan kuna sai ki hada


  • man zaitun  
  • man ridi


ki rinka shafawa a gaban ki, shima namijin zai rinka shafawa a gabansa.




 KARIN RUWAN NONO 




a dafa furen zogale da zuma, wannan hadin yana Kara ruwan nono sossai.




  • hulba

  •  sabara




sai ki hadasu ki tafasa ki zuba zuma a ciki ki rinka sha za'a samu ruwan nono.




➦ GA MACEN DA TAKE DA HAWAN JINI LOKACIN DA TAJE DA JUNA BIYU ➦




  •  na'a-na'a

  • zogale

  •  tafarnuwa

  •  lemun tsami.




zaki hade su guri daya sai ki tafasa ki matsa lemun tsami a ciki ki rinka sha, insha Allah

DAGA Net Age Blog


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HYg2KvNxf2kI2IuVfqh5RH



SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

https://www.facebook.com/netage001/ 

Telegram channel

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor