CIWON SANYI
- hulba
- bagaruwa
- man habbatussauda
yadda za'ayi abin shine a hada bagaruwa da hulba a tafasasu sai idan ya dan huce sai a zauna ciki sannan kuma a shafa man habbatussauda kamar yadda za'ayi matsi .
DAGA Net Age Blog
https://chat.whatsapp.com/HYg2KvNxf2kI2IuVfqh5RH
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
https://www.facebook.com/netage001/
Telegram channel
Post a Comment