MAGANIN SA GIRMAN NONO

GIRMAN NONO


Duk matar data ke son jan hankalin mijinta to ga hadin da zata riqayi akai akai tanasha.

yana tada komadar fata, sannan nonon ki yaqara girma yaciko amma ba irin wawan girman nanba, hadin shine.

1 zuma.

2 garin gero.

3 cukwui.

4 madara peak.

   KARANTA:
sai ki hade su waje daya tareda cukwui a dakashi sai azuba madara ariqa sha.

zaki sha mamaki da izinin allah.




 HADIN SABUWAR AMARYA

  • yanada kyau kowace budurwa tasani kafin amarcewarta akwai abubuwa da yakamata tasani wanda zata yisu tin kafin lokaci ya kure.
  • kowane mutum mace ko namiji yanada abu 2 wato sanyi da kuma basir wanda dama manzan allah (s,a,w)yace mafi yawan chutar datake damun mutane sanyi ne mu assasinta dan haka zamuyi bayanin magani kala 3_

1- sanyi ko wane iri

2- basir kowane kala

3- karin ni,ima mai dawwama


1. asamu tafarnuwa ko yajinta kimanin gwangwani daya sannan asamu na,a na,a itama dakakkiya ko busasshiya gwargwadan tafarnuwa sannan asamu kanin fari kamar na naira 100 sannan asamu rai dore busasshen ganye ckn hannu daya sannan asamu jijiyar zogale kimanin gindi uku manya danya ko busasshiya sai a hadasu guri guda idan da wani abu danye acikin abinda muka ambata sai a hadasu duk a guri guda ayi musu dakan laushi sosai bayan andaka sai araba gida 2 daidai da daidai daya rabin za a samu zuma mai kyau adadin yanda akaga zatasha kan garin maganin sai a chakuda adinga sha da daddare kawaishima babban chokali daya, sannan daya rabin maganin sai a sami ruwan zamzam shima yanda zai sha kan garin maganin sai a zuba a kwalba adinga shansa da asuba kafin aci komai babban chokali 3 ayi har zuwa kwana 7.


2.asamu garin fulasko mai kyau sannan asami dabino kamar gwangwani 2 sannan asami sassaken mangwaro ko garin sassaken kamar cikin chokali 7 sai asami ararrabi da hannu dukkansu chokali daya sai asamu tukunya mai kyau a tafasasu alokaci daya za,a iya sanya mazaikwaila bari 2 sabida asha a dadin rai.

za a dinga sha sau daya arana cikin babban chokali.

DAGA Net Age Blog


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HYg2KvNxf2kI2IuVfqh5RH


SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

https://www.facebook.com/netage001/

Telegram channel

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor