MAGANIN KARA GIRMAN AZZAKARI




Domin maza zallah 

MAGANIN KARA GIRMA DA TSAYIN GABAN NAMIJI

Wasu mazajen nafama da matsalar rashin girma da tsayin azzakari, sai kaga babban mutum amma azzakarin sa kamar na yaro. To akwai ingantaccen maganin kara kauri da tsayin azzakari, zan kuma bada shi fisabilillahi.


KARANTA:

 GA YANDA ZA'A HADA MAGANIN:- 

Asamu kaninfari adaka, sai azuba cokali 5 nakanin farin acikin man zaitun arika shafawa ajikin azzakari sau 2 arana. Sannan kuma asamu albasa kimanin cikin kwanon shanruwa amarkadata sai adora akan wuta da amma kar abari ta dahu sosai, sai azuba zuma aciki garwaya arika shan cokali 2 sau 3 arana. Zuwa sati daya. Duk wanda ya yi amfani da wannan maganin gabadaya kamar yanda aka rubuta. Tabbas zai samu biyan bukata da iko Allah.] 


KANA BUKATAR KARIN GIRMAN AZZAKARI KO KARFI?

Ka samu Mazakutar Bijimin Sa. Wanda ba’a dandake shi ba. Ka dafa tare da ‘danyar chitta da Mankuli. (Kar a sanya

Gishiri ko maggi, amma za’a sanya

dukkan kayan Qamshi). Idan ya dahu sai ka rika ci.

Zaka rika maimaitawa daga lokaci zuwa lokaci.

Idan kuma Qarfi ake bukata, asamu Mazakutar Karakanda (wani dabba mai Qaho reshe-reshe). Idan ba’a samu na Karkandan ba, anemi na namijin Gada (akuyar jeji).

Idan shima bai samu ba, sai ayi dana ‘Dan-Akuya wanda ba’a dandake ba.

Ka daka Mazakutar aturmi.

Sannan ka shanya ya bushe. Idan ya bushe a rika ci da cukwi.

To insha Allahu Mazakutarka zata girma kuma zaka samu Qarfi.


ABINCI 5 DAKE KARA GIRMAN AZZAKARI

Mafi yawan mazaje suna bukatar ganin Azzakarin su yakai girman inchi bakwai da rabi (7.5)’


Wadanda suke da  lalurar kankantar azzakari a kullum suna ganin cewa kwayoyi sune kadai abinda zai iya taimaka musu. abinda basu sani ba shine, akwai hanyoyi na asali da zasu taimaka masa wajen samun irin girman azzakarin da yake bukata. wato daga inchi biyar (5) zuwa inchi bakwai da rabi (7.5). zamu yi duba zuwa abinci kala biyar daka iya kara maka girman azzakarinka.


Albasa : Bincike ya nuna cewa, albasa tana taimakawa sosai wajen hankada jini zuwa sassan jiki daban daban da kuma cikin zuciya. Sannan cin albasa yana hana jini dankarewa a waje daya, ma’ana tana tsinka jini, wanda hakan yana saka jini kewaya ko ina a jiki cikin sauki. wanda shigar jini cikin azzakari akai akai yana matukar taimakawa wajen kara masa girma.


Ayaba : Harsashen masana ya tabbatar da cewa masu ingantacciyar lafiyar zuciya suna da dama ta kara              girman azzakarinsu cikin sauki. Ayaba na dauke da sinadarin potassium wanda ke bada kariya ga cututtuka da suka shafi jijiyoyin jini. sannan tana rage yawan sinadarin sodium dake jikin mutum wanda yana cutar wa ajikin mutum. sannan har ilau tana inganta zagayawar jini a jikin dan adam. ingantacciyar lafiyar zuciya da kuma kyakkyawan yanayi na zagayawar jini a jiki shike taimakawa wajen samar da babban azzakari ga mutum.


Alayyaho : Wannan ganye daya samo asali daga yankin tekun fasha halittaccen abinci ne dake kara girman azzakari. Wato yana tattare da sinadarin Magnesium, wanda ke inganta zagayawar jini cikin jijiyoyin azzakari. cin alayyaho akan kari zai bada gudunmawa sosai wajen kara girman azzakari.


Kifi : Kamar yadda muka ambanta a batun albasa, duk abincin da ke iya taimakawa wajen zagayawar jini a jiki, lallai yana da kyau wajen taimakon kara girman azzakari. wannan kalar kifi na (salmon) dake kunshe da sinadarin omega-3 wanda ke tsinka jini. yana da matukar amfani wajen kara girma da kauri na azzakari.


Kankana : kankana na dauke da wani sinadari na citrulline wanda ke kara girman azzakari. lokacin da aka sha kankana tana samar da sinadarin L-arginine wanda ke bada sinadarin nitric oxide, aikin sa shine yawan hankada jini cikin azzakari. yawaita cin kankana kan agaza wa mazaje wajen kara girman mazakuta. Allah yasa mudace

Kuyi sharing da abokanku Masu iyali ko Wanda suke kokarin yin aure.

DAGA Net Age Blog


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HYg2KvNxf2kI2IuVfqh5RH



SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

https://www.facebook.com/netage001/

Telegram channel

1/Post a Comment/Comments

Post a Comment

Previous Post Next Post

header

Sponsor