MAGUNGUNAN DA SUKE MAGANIN ALJANI




MAGUNGUNAN DA SUKE MAGANIN ALJANI KOWANNE IRI NE KO DA KO NA SIHIRI NE INSHA ALLAHU


 1.HILTIT:- wannan wani maganine da ake
samoshi
ajiki wata bishiya mai suna(Anjudan)
kamshinsa
yana shake aljani koma ya kasheshi, saboda
haka
ake shan kadan ko ayi turare dashi.
.
.
2.AKIRUKARHA:- wani ganye ne da yake yado
abayan kasa kuma yana da fure yallow, yana
azabtar da aljani musamman ma bakin aljani,
kuma
yana maganin farafdiya da rashin haihuwa da
sauransu.
.
.
3.AMBAR:- Idan an hadashi da man zaitun da
habbatu sauda anashafawa yana halaka
aljani,
kuma yana kara soyayya tsakanin muji da mata.
.
.
4.SI'ITIR:- Yana fitar da sihiri, yana maganin
yanar
Ido idan anyi kwalli dashi.
.
.
5: ‘KUS‘DUL HINDI:- Wannan maganin yana
halaka
aljani, kuma yana fitar da haila idan tatsaya,
idan
kuma anyawaita amfani dashi yana kashe
aljani.
.
.
6.KIRIFAT:-:Wani 6awo ne mai dandano mai
zaki mai
kuma dadin kamshi, Idan anhadashi da
yanson
anayin shayi dashi yana maganin sihiri, kuma
maganin hawan jini, asthma, wasu wasi,
ciwon saifa
ds.
.
.
7.YANSUN: wanan magani ana hada shi da
habbatu
sauda da zuma domin fitar da aljani.
.
.
8:SAFARJAL:- Yana maganin wasu wasi,
kuma yana
maganin shafar aljani da shan Inna.
.
.
9.ISMUDI: Tozalin.Annabi s a w) yana
maganin
Idon da aljani ya rufe, da kuma ciwon kai, da
yanar
Ido,
.
.
10.SHAJARATU MARYAM:- Tana fitar da aljani
daga
cikin jijiya kuma tana fitar da sihiri da
akasha.
.
.
11.ALBABUNAJ:- Yana bin aljani duk inda yake
ajikin dan adam ya fitartar dashi cikin sauki.
.
.
12. SABULUN MUGTASAL :- Yana maganin kurajen jiki da na fuska. yana kara karfin maza. Yana tilastawa Aljani barin jkin mutum. yana toshe hanyoyin da Aljani ke bi domin shiga jikin DanAdam. yana maganin amosanin kai. yana maganin kaikayin jiki.
.
.
13-HANDAQ:- Wannan kuma wasu magungunan Aljanu ne da aka hada su waje daya don kona Aljani da kashe shi. Kuma yana da karfi wajen karya sihiri da 6ata sharrin

DAGA Net Age Blog


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HYg2KvNxf2kI2IuVfqh5RH

FUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

https://www.facebook.com/netage001/

Telegram channel

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor