Amfanin Goruba a Jikin Dan Adam



  Amfanin Goruba a Jikin Dan Adam.

1. Goruba na maganin hawan jini

2.Cin goruba na kara lafiyar Hakora da karfin kashi.

3. Goruba na kare Mutum daga kamuwa da cutar daji.

4. Goruba na kara karfin 'ya'ya maza.

5. Idan mutum na fama da matsalar fitsari yawaita amfanin da goruba ta na magance shi.

6. Ta na inganta lafiyar masu fama da cutar Asthma.

Karanta:
7. Cin ta ko shan ta na taimaka wa masu karanci jini a jiki.

8. Goruba na maganin basir.

9. Goruba na rage kitse marar amfanin a Jiki.

10. Goruba na inganta lafiyar mai fama da Jiri.

A taimaka a yi Sharing don wasu su amfana.

Allah ya sa mu dace.

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HYg2KvNxf2kI2IuVfqh5RH

FUKANMU NA SADA ZUMUNTA 
https://www.facebook.com/netage001/

Telegram channel

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor