Yadda ake kwanciyar aure


YADDA MACE ZATA GAMSAR DA MIJINTA A KWANCIYAR AURE A TAKAICE

Gamsar da namiji a jima’ince yafi sauki wajen gamsar da mace, duk kuwa da cewa dukkannin halittan da aka yiwa mace a jima’ince suma maza suna da irinsa. Kamar yadda ake samun harijin namiji haka nan ma ake samu harijan mace, yadda ake samu mazan da suke jimawa babu gajiya a lokacin jima’i hakama matan. Ana samun maza da mata ragwaye a wajen jima’i da kuma wadanda sam jima’in ma bata damesu ba a dukkannin jinsunan biyu.
Da akwai wasu mazan da basu cika son doguwar wasannin motsa sha’awa ba, wasu kuwa suna bukatan lokaci maitsawo ana masu wasa duk kuwa da macen tafi namiji bukatar wasan motsa sha’awa mai tsawo.
 Abu na farko daya kamata mace ta fahimta a tattare da mijinta shine
abunda yafi bukata a yayi wasannin motsa sha’awa da kuma lokacin
kwanciya irin na jima’i, domin da akwai inda da zaran mace ta tabawa mijinta maimakon ta motsa mishi sha’awarsa sai kawai sha’awar tashi ya gushe. Hakama a kwanciyar jima’i, yana da kyau ki fahimci irin yanayin kwanciyar da mijinki yake so. Shi yasa malamai na jima’i sukecewa sadarwa a jima’i yanada matukar alfanu ga ma’aurata domin ta hanyarce
zasu iya fihimtar abubuwan da suke bukata a yi musu kamin, lokaci da
kuma bayan jima’i.
Da akwai mazan da zaran mace ta fara wasa dasu nan da nan suke gamsuwa ba tareda sun shigetaba, da akwai wadanda da zaran azzakarinsu ya shiga shikenen kuma sunyi zuwan kai kenan. A akwai mazan da sukan
dauki lokacin mai tsawo suna jima’i da mace kamin suyi zuwan kai, wasu mazan kuwa a lokacin da suke kawowa a lokacin ne gabansu ke kara yin karfi har sai sun kawo sama da biyu koma biyar kamin suke gamsuwa da mace. Ke naki mijin yaya yake, domin dole sai kin fahimci yadda yake kamin ki iya gamsar dashi.
Sai dai maza masu wuyan sha’ani a jerin mazan da na ambata sune masu saurin zuwan kai da kuma masu daukan lokaci mai tsawo suna gurza mace basu gamsu ba, sai dai kuma da zaran mace ta samun illimin sarrafa irin wadannan maza ta gama dasu........

KARANTA:

   
Akwai siffofin kwanciyar jima’i kala kala 
wanda ya kamata mu
sansu, kuma mu rika amfani dashi ba wai kullum a riga
maimaita guda ba, ko kuma idan mai gida yazo sai dai ki
kwanta sharkaf kamar katifa, ko kayan wanki yahau saman ki
ya gama abin da zai yi ya tashi. Matan aure Ya kamata a riga
sauya kwanciya, da canza salo iri-iri kamar tsotsan azzakari
da dai sauransu dan jin dadin ki da mai gida.
Kwanciyar Gaba Da Gaba (kallon juna):
Yadda ake yin wannan kwancciya kuwa shine, mace ta kwanta
akan gadon bayanta ta wara cinyoyinta, shi kuma miji ya
kwanta akan ruwan cikinta suna kallon juna. amma miji ya dan
dafa gado ko shimfidar da suke kai, domin ya rage nauyinsa
akan matar tasa. sai ya sanya ciyoyinsa a tsakanin nata
sannan sai ya sanya azzakarinsa cikin farjinta. wannan
kwanciya na da kyau sosai sannan kuma tana baiwa
ma’aurata damar yin shafe-shafe da gugar juna.
Wannan kwanciya ta kasu kashi biyu ne, akwai kwanciyar gefe
daya ta gaba, akwai kuma ta baya.
kwanciyar gefe daya ta gaba gaba: wannan kwanciya mace
kan kwanta ne ta gefenta na dama, shi ma namiji sai yayi irin
wannan kwanciyar, ya fuskanci matar tasa, amma dole ne sai
matar ta daga kafarta daya kadan sannan namiji zai iya sanya
azzakarinsa cikin farjinta.
Kwanciyar gefe daya ta baya: ita kuma wannan kwanciya ana
yinta ne kamar yadda ake yin kwanciyar bangare daya ta gaba,
banbancin kawai shine ita wannan ta baya ake yi (bawai ya
saka azzakarinsa a duburarta ba. A’a zai koma ta bayanta
yadda basa fuskantar juna sai ta dan daga kafarta kadan ya
shige ta.



SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 
https://www.facebook.com/netage001/

Telegram channel

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor