Cikkaken Bayani Yadda Ake Samun Kudi A Yanar Gizo (Internet) Cikin Sauƙi.
A mafi yawancin lokutan mukan yi korafin cewar bamu da kudi sannan bamu da hanyar da zamu sameta, wadda a hakikanin gaskiya bamu san wasu ba wasun kuma bamu jarrabasu bane. Sanin kowa ne dai a halin yanzu kusan ko wani daya daga cikin mu na mu’amala da kafar sadarwa ta yanar gizo (Internet) musamman dandalin sadarwa na zamani.
Mafi yawancin wadannan mune wato matasa yan uwana, mukan bata kusan dukkan lokutanmu ne wajen yin chatting, karanta labaran kwallo, neman yan mata, karanta littatafan hausa na soyayya ko yaki, neman saurayi, karatun boko, kallon videon kwallo, wakar hausa ko misic da dai makamantansu. Wannan shine abin da ya shagaltar da mu har ma ya sanya bamu kula da wasu manyan damammaki da zasu iya amfanemu domin samawa kanmu wasu ‘yan kudade na a kasha, wasu lokutan ma har yakan shagaltar damu wajen yin ibada.
A zamanin da muke ciki yanzu mutane sunfi sha’awar aikin gwamnati mutum yana so aji ana cewa ya tafi office ko kuma yana da hadadden office mai dauke da kayan sanyi na zamani sannan kuma a karshen wata yana da wani kayataccen albashi mai tsoka da wannan ake rudan wasu sannan a cusa musu sha’awar shigarta ta ko wacce hanya.
Idan kuma muka maida duba izuwa ga sana’ar hannu zamu ga cewar akwai wasu sana’oi da dama da mutum zayyi wanda zai iya tashi da dubu 5 koma fiye da haka wadda in an kwatanta za’a ga cewa abinda mutum zai samu a karshen wata zai nikka albashir mai aikin gwamnati har sau biyu ko fiye da hakan.
Wani abin mamaki ma shine kusan ko wane matashi sai ya yi wani sana’a kafin ya iya samun kudin da zai siya Data, amma kuma bai san ta yaya zai iya samin kudin a saman yanar gizo (Internet).ta hanyar amfani da datar daya siya. Insha Allahu zamu kawo muku wadansu cikakkun hanyoyin da za’a iya bi domin neman na kashewa a saman yanar gizo (Internet).
Da farko dai, DAN ALLAH ai hakuri a karanta har zuwa karshe saboda zamu tunatar da kanmu.
NETWORKING SERVICES, ya wuce duk yadda muke tunani saboda cigaban da aka samu ta hanyar internet dukda cewa ni ba networker bane, amma dai na gano wasu abubuwan da dama aciki.
Dalilin dayasa nace haka shine na gano dayawan mutane a yanzu sun maida internet networking haryar samun kudinsu {source of income} ta bangare daban-daban. Dan uwa wata kila zaka yarda dani idan ka karanta wadannan dalilan:
(1). Zanyi misali da comapny FACEBOOK wanda akace yanada active members 2.7 billions subscribers world wide, inda expert on networking sukace yana samun kusan $1 per like {ma'ana indai ka danna like a facebook to mark Zuberg {faceboook founder} ya samu $1 saboda haka idan kuma vedio ka kalla nawa kake tunanin zaisamu, ka kaddara dollar din N300 ce kaga kenan zakace N300×2.7b=8,10,000000 billion daily {but this is just my assumptions} wannan dalilin ne yasa akace mark Zuberg shine 5th richest man in 2020.
(2). Misali na biyu, shine yadda naga dayawan mutane sunyi register da company Youtube/Play store (app store) kowa saiyace kaje Youtube ka kalla vedio kokuma kayi downloading app dinsu harma wani lokacin saisu dora wani hoto wanda saiyaja hankalinka ka bude wannan vedio kaga kenan kudi ake samu.
(3). Misali na uku, shine akan BLOGGERS masu yada labarai zakaga sun tsara TITLE na din labarin yadda koka wuce saika dawo ka bude ka karanta kuma dazarar ka bude sunkaru dakai.
(4). Misali na hudu, shine yanzu zakaga wasu browser's/lunchers app suna zuwa da automatic ads akansu ko bakayi clicking ADS dinba browser din saita budema idan kayi kokarin yin back browser din saitaki komawa baya harsai ta budema wannan ads din kaga kenan kudi ake samu.
YADDA MASU CRYPTO SUKE SAMUN KUDI
Akwai wani sabon community Wanda suka kirkiro wani sabon coins mai suna Panda inu, companin yayi dabarar hada masana a fanni daban daban na harkar crypto, sun sauko wani tsari da yardar Allah, masu hannun jari aciki zasu zama hamshakan masu kudi cikin lokuta kadan.
I
A yanzu haka suna saida coin dinsu cikin private kafin yashigo kasuwa a farashi mai sauki, da biyar zaka iya mallakar coins din guda dubu dadi (100000), wanda ake sa ran zai zama dalar america $1, cikin kankanin lokaci.
Don haka hanzarta ka mallaki naka kafin wannan daman tawuce.
REGISTER
https://etherconnect.co/register/jgQydBN6R1
Don Allah kuyi sharing ga yan uwa da abokan arziki
https://www.facebook.com/netage001/
Post a Comment