MAGANIN MATSI NA MATA YADDA ZAKI TSUKE GABANKI IDAN KIN BU'DE A HAIFUWA KO TSALLE-TSALLE KO IN ANYI MIKI Rape (Fya'de)
GYARA KAYANKI..
Mata da yawa suna Fama da wannan Matsalar ta Budewar gaba, wasu In sun Haifu Wasu kuma In suna Hawa Keke me taya biyu, wasu kuma In suna Tsalle-tsalle, wasu kuma In Anyi Musu Fya'de.
Idan kina Buqatar Gabanki ya tsuke Yadawo kamar na Yarinyar wacce batasan 'Da Namiji ba a rayuwarta to ga Matakan da Zaki bi:-
Na Daya
1-I-Bagaruwar Hausa
II-Ganyen Magarya
Idan kika samu wa'dannan abubuwa seki dafa su, ko kuma ki dafa ita bagaruwar ita kadai, sai ki rinka wanke gabanki da ruwan, ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin duminsa kaman 30mins a kalla sau biyu a sati.
Na biyu
2- Kanunfari
Zuma (Pure Zuma)
In kika same su Se ki dafa da zuma, ki rinqa shan sa da zafinsa, ko ki jiqa shi ya kwana da safe ki tace kisha da madara da zuma
KARANTA:
- MAGANIN KAIKAYIN NONO
- DAREN FARKO AMARYA DA ANGO
- ILLOLIN SHAN FARJIN MACE KO TSOSAN AZZAKARIN NAMIJI
- ILLOLIN CUTAR KANJAMAU (HIV AIDS)
- ALAMOMIN CIWON ULCER
- ALAMOMIN CIWON SANYI
- MAGANIN SANYI
- MAGANIN DADEWA ANA JIMA'I DA MACE
- MAGANIN KARIN GIRMAN KUGU DA DUWAWU
- MAGANIN KARIN NI'IMA GA MATA
- MAGANIN MASTI NA MATA, YADDA ZAKI TSUKE GABANKI
- SHAWARWARI GA YAN MATA DA MATAN AURE
- HANYOYIN BIYAWA MIJINKI BUKATA YAYIN JININ AL'ADA (PERIOD
- YADDA AKE KULA DA JARIRIN YARO
- ABUBUWAN DA YAKAMATA MACE TA KIYAYE LOKACIN AL'ADA
- ABINCIN DA YAKE KARAWA NAMIJI DA MACE SHA'WA DA KUZARI YAYIN JIMA'I
- MATSALAR SAURIN INZALI DA YADDA ZA'A MAGANCETA
- YADDA AKE KWANCIYAR JIMA'I
- MAGANIN GIRMA DA TSAYIN AZZAKARI
- YADDA ZAKI GAMSAR DA MIJINKI A LOKACIN JIMA'I
- YADDA AKE MINING A REMITANO (RENEC COIN)
- ABUBUWAN DA NAMIJI YAKAMATA YASANI GAME DA MACE AKAN SOYAYYA
- YADDA CIKI YAKE SHIGA MACE DA YADDA AKE KULA DASHI HAR ZUWA HAIHUWA
- ALAMOMIN SOYAYYAR GASKIYA DAGA YA MACE
- MAGANIN KARA GIRMAN KUTURI/KUGU (HIPS)
Na uku
3-Kanunfari
Ana kuma dafa shi kanumfarin a zauna a ciki da dumi-duminsa ko a rika tsarki da ruwan ko kuma a zuba kanun fari a garwashi a tsugunna, ayi turare, shi ma sau 2 a sati
Na Hudu
4-Kwallon mangwaro
Zuma (Me kyau)
Idan kika samu kwallon Mangwaro seki fasa shi, zaki ga dan cikin fari, sai ki shanya shi Ya ya bushe, to Idan ya bushe se ki daka shi, a kwaba da zuma se rinka sashi a gabanki da daddare bayan isha'I, amma idan zaki kwanta bacci se ki wanke Gaban naki.
Na biyar
5-ko kuma ki dafa 'dan cikin da bagaruwa, ki wuni kina tsarki dashi, ko ki zuba ruwan a baho seki na zaunawa a ciki shima a kalla sau uku a sati.
Na Shida
6-Bagaruwar Hausa
Chikui (Dabino)
Inkika samu Bagarauwa seki Shanya ta ta bushe, Seki dakata ki tanka'de kayarki, seki samu Chikui, Kina Dandala da shi kina ci.
Insha Allah Zaki sha Mamaki.
Ma'anar Chikui, Wani Nau'ine na dabino Wanda ba'a fiye nomashi aqasar Hausa ba, Amma baya wahala akasuwa, shi 'din Zaki Ganshi yanuna sosai kamar anzuba masa Zuma tsabar Laushinsa da zaqinsa, kuma Manya-manya ne.
Post a Comment