MAGANIN MATA



MAGANIN KARIN NI'IMA GA

MATA .


Tabbas mace komai kyawunta idan bata da ni,imar

jiki to bata iya gamsar da mijinta, dole ayi mata

kishiya, to amman ni'imar mace ya dan ganta da

irin nau'in abincin datake ci.


Amman ma tsalar itace basa tuntubar masana dan basu haske saidai kawai suyi ta sayan magungunan yan kasuwa wanda basa dadewa

jikinsu wasuma basa aiki.

KARANTA:


Ga duk macen dakesan samun ni'ima a jikinta to ta liqewa wannan sinadarin.


Kuma ana hadin ne da dare idan sun jiku da safe akesha.


1. Asamu kankana (water milon) meyashi se a fafe samanta da wuka ayi mata kofa.


2. Asamu kanumfari (Clave) a dakashi a zuba a cikin kan kanar.


3. Asamu dabino a nikashi a zuba a cikin kankanar.


4. Kwakwa (coconut) kwallo daya a fasa ta a zuba ruwan cikin kankanar sannan kwakwar ma a nika ta a zuba cikin kankanar.


Sai a rufe kankana saida safe sun jiku sai uwar gida ta shanye ruwan tas sannan ta cinye kankanar.


Zaki bawa kawarki labari.


Anaso mace ta yawaita wannan abun za tai kima da martaba ga mai gidanta.


Kila ma megida ya baki kyautar jirgi saida safe ayita rigima.


insha Allahu duk wacce tayi amfani da wannan sinsadarin zata yaba kuma zata kara yiwa Allah godiya.


Allah yasa adace ameeen


wainsunku sunsan wannan hadin


kowace mace sarauniyace saidai wadda tayi wasa da ajinta.

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 
https://www.facebook.com/netage001/

Telegram channel

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor