DCP Abba kyari ya koma bakin aiki

 


ALHAMDULILLAH DODON 'YAN TA'ADDA YAYI NASARA


Muna yiwa dunbin masoyan Sarkin Yakin Nigeria DCP Abba Kyari albishir da wani babban labari mai matukar dadi da kuke jira kuji tun bayan da aka dakatar da shi daga aiki


Sannan muna yiwa makiya, munafukai da mahassada na cikin gida da waje, da wakilan IPOB da wakilan Kidnappers da 'yan ta'adda da maciya amanar tsaron Nigeria bakin albashir na wani sabon labarin Sarkin Yaki DCP Abba Kyari da zai hanaku bacci ya haddasa muku bugun zuciya nan da lokaci kankani Insha Allah


Dukkan yabo da godiya da izza na Allah ne!

Wallahi da taimakon Allah Sarkin Yakin Nigeria DCP Abba Kyari yayi nasara akan taron dangin tsinannu maciya amana


Masu ta'addanci a Nigeria kun shiga uku, ga dodon 'yan ta'adda DCP Abba Kyari nan tafe dan ubanku

Allah Ka daukaka darajar DCP Abba Kyari, Ka kara masa karfi da basiran aiki, Ka jaddada taimako a gareshi Yaa Allah

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor