YADDA AKE HADA MAGANIN ULCER








MAGANIN ULCER.

Assalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu yan uwa na barkan mu da warhaka ina fatan muna cikin koshin lafiya.

A yau zamuyi bayani ne game da cutar ulcer amma zamu fara da wasu daga ciki mn alamomin ta kafin fadar maganin ta.

ALAMOMIN ULCER.



1. Cuwon baya

2. Ciwon kirji

3. Zafin ciki

4. Gudawa mai dauke da majina

5. Yawan magwas.

KARANTA:


YADDA ZAA BANBANCE ALAMOMIN ULCER DA WANDA BA ULCER BA.

1. Shi cuwon bayan ulcer yana tashi ne da zarar ka fara jin yunwa,amma daka ci abinci sai kaji bayanan.

2. Haka shima ciwon kirjin shi kuma aksari sai kaci abu mai yaji ko mai tsami.

3. Ciwon cikin ulcer ko ciwon bayan baya tashi sai kusan cikin dare ko da sassafe.


MAGANIN TA


ABINDA ZAA NEMA.


1. Garun Habbatussauda chokali 10

2. Garin Tafarnuwa chokali 7

3. Garin ganyen bado chokali 3

4. Zuma liter 1 da rabi.


YADDA ZAA HADA.


Da farko zaa hade garin dukkan su waje guda sai a kawo zumar gaba daya a zuba a cikin ruba saia a juye garin gaba daya a cuki asa hannu ko chokali a cakuda sasai.

Zaa rika shan chokali 1 das afe kqfin aci komai da awa 1, chokali 1 da dare kafin a kwanta.

Zaai ta yin haka har sai a samu waraka,ko kuma ayai na tsawon sati 2 ko wata 1 gwargwadon dadewar da kayi da ita.


Wallahu a'alamu.

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor