
CUTAR DA ISTIMNA'I YAKE YIWA ZAKARIN DA NAMIJI DA LALATA FARJIN MACE YAFI CUTAR DA CUTAR CIWON SANYI (INFECTION) DA BASUR DANKANOMA SUKE YIWA FARJIN MAZA DA MATA
Akwai Bukatar Duk Wanda ya san yana aikata Istimna'i wato Masturbation ko (Zinar Hanu) ya tsaya ya karanta wannan Rubutun domin ya kubutar da kansa daga bala'in da ha tsinci kansa ko ya saka kansa da kansa.
WAI SHIN MA MENENE ISTIMNA'I
Abinda ake Nufi da istimna'i da hausa shine Biyawa kai bukata ta hanyar wasa da Farji ko Al'aura da tafin hannu a turance ana kiransa da Masturbation, kokuma Soapy,
MAZA
Maza na iya biyawa kansu da kansu bukata idan sha'awa ta damesu ta hanyar kallon video ko hoton tsaraici a waya tare da amfani da sabulu ko wani mai ko yawun bakinsu da zai taimaka musu wajen santsi yayin da suke mummurza zakarinsu da hannunsu gami da kallon video ko hoton batsa a waya tare da ayyanawa a ransu cewa sune suke jima'in a haka har su kawo wato suyi release, wani kuma ba sai ya kalla ba a hakan kawai zai tunano wata mace ko wani al'amari na sha'awa har ya kawo yayi release
MATA
MATA Na amfani da Yatsu biyu ko daya
ta hanyar Kwakwalawa ko sokawa shiga da fita tare da tunano mummunan tunanin jima'i da wani ko wata a haka har ta biyawa kanta da kanta Bukata, wata kuma kan yi amfani da Gindin roba wanda ake kiransa a turance (Dildo) ko candle ko Kasan Brush sai su saka mai yayi santsi suna sawa a cikin farjinsu suna kai kawo a haka har bukatarsu ta biya, wata kuma kan belinta ko Dantsakanta take murzawa a haka har ta biyawa kanta bukata, a takaice wannan shi ake kira Istimna'i ko masturbation da hausa kuma Zinar Hanu wanda Maza da mata suke yi Musamman Matasa ko wadanda basu yi aure ba, ko wadanda suka yi Auren amma suka rabu da matayensu ko mazajensu (Zawarawa)
ISTIMNA'I HARAMUN NE
Bayan haramun ne akwai cutarwa babba ga lafiyar jiki, Duk Namijin da yake aikata zinar hanu hakika ya gama lalata Azzakarinsa gabadaya
bazai iya katabus ba yayin da ya zo jima'i da asalain mace Haka itama macen da take yin Istimna'i ta riga ta gama Rikirkitar da Farjinta bisa dorashi a kan wata dabi'a mummuna wacce zata rasa lafiyar Farjinta gabadaya saidai Allah ya kiyaye
DALILAN DA YASA ISTIMNA'I YAKE LALATA AL'AURAR MAZA DA FARJIN MATA
(1) Yayin da kake Wasa da Azzakarinka da hannunka kake Gurza fatar yatsunka a kan zakarinka kana kai komo daga saman zakarinka zuwa kasa kana ta goge/kankare karfin fatar zakarin saboda fatar tafin hannunka tayi karfi tayi gogagayya da fatar zakarinka, babu naman fatar da ya dace da gogayya da Fatar zakarinka sai Naman cikin farjin mace
Saboda haka Lokacin da kake ta gurza hannunka
a kan zakarinka kana ta D'ad'e karfin fatar zakarinka kuma kana Raunata zakarin tare da Luguiguita Jijiyoyin zakarin ta yadda zasu dinga laushi su sake, kuma zasu rasa duk wani karfi da zai taimaka wajen zuqo ruwan maniyyi dakyau da kuma yadda zasu mikar da shi kansa naman zakarin naka yayin da ka zo jima'i da mace duk jijiyoyin sun sake gabadaya basu da karfi Saboda haka zaka dinga saurin kawowa kafin ka biyawa kanka da iyalinka bukata sai kaga ka kawo, kuma Maniyyinka za zama tsinkakke baida wani kauri kaman ruwa haka zaka ganshi
Haka itama Mace , lokacin da take Saka yatsa
ko yatsu biyu tana ta Turawa ciki tana zarewa, a wannan lokacin tana ta daddauje tsokoki masu taushi dake cikin farjinta wanda basu da karfi su dama, saboda haka Tana kuma tutture naman farjin ta yadda hatta suffar shape din farjin ma sai ta rasashi nan gaba, saboda karfi da taurin da yatsanta yake da shi yafi karfin haduwa da Naman cikin farji saboda haka sai ta cutar da kanta da kanta bata ankare ba, hala ma akwai datti a yatsanta lokacin da take sakawa bata sani ba, domin akwai bacteria da ba ganinsu ake ba, kuma ma shi Farjin mace Kamar Ido yake baya san bako kowanne iri ne in ba Zakarin Namiji ba, saboda haka Babu abinda ya dace ya shiga cikin farjin mace kaman zakarin Namiji saboda haka sanya kishiyarsa ko wani abu daban kuma dole ya haifar da matsala
(2) Cutar da Zuciya ta hanyar da Mutum yake Mugun tunanin cewa yana Jima'i ne da wata, koda ace wannan watan matarsa ce ko ba matarsa ba, ko ta hanyar kallon video ko hoton batsa a waya , babu shakka hakan na janyo Rasa Nutsuwa yayin da ya zo yin asalin jima'i da Mace, saboda Zuciyarsa ta saba da karkataccen tunani saboda haka zuciyar ta riga ta rasa Nutsuwa gabadaya, Jima'i babu Nutsuwa kuwa Baza a samu biyan Bukata ba kwata kwata, shiyasa zaiji Istimna'in ma kusan yafi asalin Jima'in dadi a wajen sa, haka itama kuma mace
sai taji in ba ta raya cewa da wani namiji daban take Jima'in bama baza ta ji dadi ba saboda wanchan tunanin da take yi mummuna yayin da take wasa da Farjinta (Istimana'i) ya riga ya sabarwa zuciyarta ta riga ta karkata a kai
(3) Lokacin da Mutum yazo yin release a lokacin da yake Yin istimna'i wato zinar Hanu, zaka samu ba mace bace a jikinsa ba, kokuma itama ba Namiji bane a jikinta ba, kawai ita kadaice ko ince shikadaine, saboda haka Rashin Wannan jin wani a jiki din balle a kankame juna hakan ne zai sa yunkurowar wasu kwayoyin halittu daga jikin me yin Istimna'in a daidai lokacin da zai yi release ko zai kawo sai su yunkuro da nufin kara masa kuzari da karfin da yakamata ace ya rungumi mace ko ya kankameta haka itama sai kuma wadannan kwayoyin Halittun sai su samu shi kadai ko ita kadai take, hakan zai cutar da su sosai sai su dinga mutuwa daya bayan daya yau da kullum sai ya zama basa iya wannan yunkurowar me karfi kamar dah, saboda an riga an kassarasu sun mummutu da yawa sun dawo "yankadan, Sai ya zama hatta dadin ma da mutum zai ji dan kadan ne saboda yau da kullum da mutum ke yi, kuma su wadannan kwayoyin halutun suna ko ina a jikin mutum shiyasa suna iya haddasa matsalolin daban daban a jikin mutum.
MATA MASU MADIGO(LEZBIANISM)
Haka ma Mata masu aikata Madigo (Lezbianism) ke fama da irin wadannan matsalolin saboda Yatsu da ake saka musu a cikin farji, saka yatsun kan haddasa cututtuka dabam dabam iri iri, kuma dole Su ji in ba madigon ko sa hanun suka yi ba basa jin dadi, kuma basa sha'awar Namiji kwata kwata, saboda inda yatsan kan iya shiga ya tabo musu zakarin namiji bazai iya tabowa ba, haka kuma gogayyar Beli da suke yi nan ma Namiji bazai tsaya bata lokaci a jima'i yana Taba ko wasa da belin mace har sai ta kawo ba,
Kasancewar Beli ko Dantsaka shine Wajen mafi Saukin tayarwa da mace sha'awa sosai, toh amma a asalin jima'i ai ba a daukar lokaci ana wasa da shi, amma a Madigo ana daukar tsawon duka Lokacin ne ana wasa da shi har bukata ta biya, kuma yatsu da suke turama juna shima kan daddauje Structure da shape na naman Farji gaba daya.
KARANTA:
- MAGANIN KAIKAYIN NONO
- DAREN FARKO AMARYA DA ANGO
- ILLOLIN SHAN FARJIN MACE KO TSOSAN AZZAKARIN NAMIJI
- ILLOLIN CUTAR KANJAMAU (HIV AIDS)
- ALAMOMIN CIWON ULCER
- ALAMOMIN CIWON SANYI
- MAGANIN SANYI
- MAGANIN DADEWA ANA JIMA'I DA MACE
- MAGANIN KARIN GIRMAN KUGU DA DUWAWU
- MAGANIN KARIN NI'IMA GA MATA
- MAGANIN MASTI NA MATA, YADDA ZAKI TSUKE GABANKI
- SHAWARWARI GA YAN MATA DA MATAN AURE
- HANYOYIN BIYAWA MIJINKI BUKATA YAYIN JININ AL'ADA (PERIOD
- YADDA AKE KULA DA JARIRIN YARO
- ABUBUWAN DA YAKAMATA MACE TA KIYAYE LOKACIN AL'ADA
- ABINCIN DA YAKE KARAWA NAMIJI DA MACE SHA'WA DA KUZARI YAYIN JIMA'I
- MATSALAR SAURIN INZALI DA YADDA ZA'A MAGANCETA
- YADDA AKE KWANCIYAR JIMA'I
- MAGANIN GIRMA DA TSAYIN AZZAKARI
- YADDA ZAKI GAMSAR DA MIJINKI A LOKACIN JIMA'I
- YADDA AKE MINING A REMITANO (RENEC COIN)
- ABUBUWAN DA NAMIJI YAKAMATA YASANI GAME DA MACE AKAN SOYAYYA
- YADDA CIKI YAKE SHIGA MACE DA YADDA AKE KULA DASHI HAR ZUWA HAIHUWA
- ALAMOMIN SOYAYYAR GASKIYA DAGA YA MACE
- MAGANIN KARA GIRMAN KUTURI/KUGU (HIPS)
MISALAI GUDA 10 NA MATSALOLIN DA ISTIMNA'I ZINAR HANU KE HAIFARWA
(1) Dauke Karfin mazakuta da lalata farjin mace
ya zama bata da sha'awa kwata kwata
(2) Karancin Ruwan Maniyyi ga Namiji da macen itama in tana yi zai zama Farjinta a bushe Qamas
(3) Bushewar Farji ga Mace
(4) Lalata kamannin naman cikin Farji
(5) Saka ciwon kai me tsanani
(6) Ciwon ido ko rashin gani sosai
(7) Hana ibada yadda ya kamata
(8) Hana yin Aure da wuri saboda mutum zai sakankance yayi tayi kaman aure
(9) Ciwon baya ko kafafu
(10) Yana sa Mantuwa da Cututtukan farji kowanne iri masu kama da ciwon sanyi ko basur kuma ba sanyi bane ba basur bane
MAGANIN ISTIMNA'I (MASTURBATION) KO ZINAR HANU NA MATA DA MAZA
Da farko Mutum kawai ya tuba ya dena, Annabi S.A.W ya riga ya bamu shawara mu dinga azumi in sha'awa ta damemu, saboda haka babu wani uzuri mutum ya zo ya kallafawa kansa wata masifa yana biyawa kansa bukata ku sani laifin zina ake rubuta muku, Saboda ayar da tayi magana a kan suffar "yan Aljannah a cikin suratul Mu'uminun, da take cewa
WALLAZINAHUM LI FURUJIHIM HAFIZUN= Wadanda suke tsarkake Farjinsu basa zina
ILLA ALAA AZWAJIHIM AW MAA MALAKAT AYMANUHUM FA INNAHUM GAYRU MALUMIN
Sai iya ga matayensu na Aure ko mazajensu na Aure kokuma wani abinda Hannun damansu ya mallaka na baiwa ko kuyanga, Hakan bai zama abin zargi ba,
FA MANIBTAGA WA RAA'A ZALIKA FA ULAA'IKA HUMUL AADUN
Duk wanda ya aikata sabanin haka kuma toh hakika ya zama dan ta'adda
Toh kaga a nan Ashe ka yi zina ba da matarka ba ko wani abu na halal ba Ta'addanci ne kenan, bisa wannan ayar ce gaskiya ana iya karfafa cewa Haramun ne yin Zinar Hanu ko Istimna'i
Saboda haka Babban Magani na Farko shine me aikatawa kawai ya dena ya tuba kuma yayi ta istigfari, Sannan ya dinga azumi kokuma yayi aure, koda yake ana samun masu Auren ma wasu suna yin istimna'in kuma maza da matan dukgabadaya, Jama'a a tuba a dena Zinar hanu .
LIKE AND SHARE TO OTHERS PLEASE KAMAR ANYI SADAKATUL JARIYANE
Gaskiya ne Allah Taala yakara tsaremu naji dadin wannan Tunatarwar Nagode Sosai
ReplyDeletePost a Comment