Yadda zaku kare WhatsApp accoundinku daga masu hacking (masu kutse)


Yadda zaka kare WhatsApp accoundinka daga masu hacking (wato masu kutse).

Da farko akwai abunda ake ce masa 2 step verification, ana nufin hanyar da zaka bi don kare WhatsApp dinka da PIN number sau biyu, ta yadda kafin kashiga WhatsApp dinka sai kayi amfani dasu.

Hanya ta farko shine idan kayi downloading WhatsApp zaka fara amfani da shi, Idan kasaka numbanka za'a turamaka wasu numba a wayarka don tabbatar da cewa Kaine ko ba kai bane.

Hanya ta biyu zaka kirkiri pin numbanka, numbobi guda Wanda shine dayawan mutane basa amfani dashi, kuma shine hanya mafi sauki ta yadda bawanda zai kwace maka WhatsApp dinka, zaka iya saka email address dinka ya tadda zai karawa account dinka security sosai.

Ga yadda zaka yi cikin sauki

Kuyi sharing a group group don ceto bayan Allah.

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor