Tarihin Halima Yusuf Atete


 Jarumar Kannywood Halima Yusuf Atete. 




An haifi @haleemaatete a ranar 26 ga watan Nuwambar 1988, a garin Maiduguri, jihar Borno.

A shekarar 2012 ta fara fitowa a cikin fina finan Hausa, kuma tayi fina-finai da yawa, amma fim ɗin Ƙona Gari, Asalina da Dakin Amarya su ne suka sa Atete ta shahara.

Ta fi fitowa a matsayin mace mai zafin kishi, marar mutunci ko yar bariki (a cikin fina finai.)

KARANTA:

Ta fito a fina finai sama da 160, amma ga wasu kaÉ—an daga cikin fina finan da Atete ta fito a cikin su:




- Wata Hudu, Yaudarar Zuciya

- Asalina, Kona Gari , Ba'asi

- Dakin Amarya, Matar Jami’a

- Wata Rayuwa, Ashabul Kahfi

- Maidalilin Aure , Mu’amalat

- Soyayya Da Shakuwa , Igiyar Zato

- Alkalin Kauye, Bani Bake

- Kurman Kallo, Uwar Gulma

- Bikin ƴar gata, Alƙalin ƙauye


0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor