An Kama masu shirya film din Batsa a kannywood


Film din hausa da'aka shiraya akan jima'i



An samu wasu matasa daga Arewacin Nigeria da suka hada film na farko da yayi baran baran da tarbiyar musulunci da koyarwa irin ta dabi'un kirki da sabawa al'adun bahaushe.

KARANTA:




Haka zalika hukumomin kula da shirya Fina finan hausa sun bada umarnin aka masu, Koda yake da yawa daga cikin mutame sunyi Sunni Allah wadai da tofin ala tsine Akan shirin film din.

Ko biyomu ta WhatsApp don samun labarai cikin sauki

https://chat.whatsapp.com/HYg2KvNxf2kI2IuVfqh5RH

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor