Video: Daractan shirin Labarina (Aminu saira) ya fitar da sabuwar sanarwa

 


Daractan shirin Labarina (Aminu saira) ya fitar da sabuwar sanarwa akan shirin da kamfaninsa yake shirya mai suna LABARINA

LABARINA dai shirine mai dogon zango wadda satin da yagabata an haska faifain karshe na zango na hudu, cewarsa a yanzu dai sun tafi hutu, yana mai baiwa masoya hakurin rashin Sanar da su akan lokacin da ya dace.

KARANTA:

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor