Photo: Yanda Ake Buga Alkur'anin Da Makafi suke Karatu da shi



A wannan wuri ne ake buga Al-Kur'ani wanda makafi suke iya karantawa ta hanyar shafa rubutun, ana buga Kur'ani biyar a kowace rana daga wannan cibiya wadda take birnin Tangerang na kasar Indonesiya.

📷 Getty Images







 

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor