Rahama Sadau ta Kara jawowa kanta cece kuce kan wasu Sababbin hotunanta


Rahama Sadau ta Kara jawowa kanta cece kuce kan wasu Sababbin hotunan data Dora ashafinta na Instagram. 


Hotunan dai sunnuna yadda kayan jikinta suka matseta ciki harda wandon data Sanya Wanda yake bayyana Al'aurar ta abaina Baina, hakan tasa mabiyan suka fara Yimata korifi. 

KARANTA:

Allah ya kyauta Ameen. Yanzu Yanzu Rahama Sadau Ta ÆŠora Hotunan Batsa A Instagram Ita da Wani.



0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor