Shahararren dan daudu Bobrisky ya bukaci sarkin Benin Uba Benin ya aure shi





Shahararren dan daudu Bobrisky ya bukaci sarkin Benin Uba Benin ya aure shi



Al'ummar Benin na ci gaba da tofin Allah tsine tare da furta kalamai na fusata ga shahararren dan Daudu Bobrisky biyowa bayan wani Bidiyo da ya saki na neman auren sarkin Benin Omo N'Oba E'Edo Ukku Akpolokpolo Awuare ll.




Shahararren dan Daudun ya bukaci sarkin ya aure shi ne a lokacin da ya kai wata ziyara a jihar ne.




Sai dai wadannan kalamai sun fusta al'ummar jihar Benin, inda su ka bayyana cewa dan Daudun ya ci mutuncin sarkin da kuma masarautar Benin.

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor