Yan tagwaye sun auri 'yan tagwaye a Katsina







Yan tagwaye sun auri 'yan tagwaye a Katsina


An daura auren mawakan Hausa Tagwayen Asali (Hassan Sani Abubakar da Hussaini Sani Abubakar) da Hassana Abdu Bawa da kuma Hussaina Abdu Bawa a Dutsin-Ma jihar Katsina ranar Asabar.

Allah Ya ba da zaman lafiya.

KARANTA:

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor