Macen Da Tafi Kowacce Mace Kyau A Duniya A Shekarar 2022Macen Da Tafi Kowacce Mace Kyau A Duniya A Shekarar 2022.


Rohoton 'Golden Ratio Of Beauty 2022' ya bayyana Bella Hadid a matsayin mace mafi kyawu a duniya baki daya.


Bella Hadid dai ƴar ƙasar Amurka ce, ta na da shekaru 26, ta lashe wannan matsayin saboda abubuwa kamar haka:-


1. Kyawun fuska

2. Kyawun idanu

3. Kyawun leɓe 

4. Kyawun siffar jiki

5. Kyawun ƙira 

6. Kwalliya


KARANTA:

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor