MAGANIN CIWON SIKILA FISABIDILLAH


 MAGANIN CIWON SIKILA FISABIDILLAH.

Wanda yake fama da ciwon sikila babba ko yaro,ayi kokari ayi masa wannan hadin insha Allah ana samun waraka da yardar Allah.

Koda tana kona maka jini tana bada wahala,ko wacce ke yawan tashi insha Allah a jarraba wannan sirrin.

Za'a samo Nonon Rakumi kofi daya za'a zuba man habbatussauda karamin chokali guda daya a juya sannan asha kafin a karya na tsawon sati 3 insha Allah zaa samu waraka.

Allah yasa mu dace
SHARE 🔔

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor