Saudiya ta sanar da ganin watan azumin Ramadan na 2021






Hukumomi a ƙasar Saudiyya sun sanar da ganin watan Ramadan a yau Litinin da marece.

Hukumar Masallatai Biyu Masu Daraja na ƙasar Haramain Sharifain ce ta sanar d ahakan a shafinta na Facebook.

Sanarwar na nufin a gobe Talata za a tashi da azumin Ramadana.

Tun da fari dai sai da shafin ya wallafa hoton wasu manyan malamai na ƙasar a yayin da suke duban watan gabanin Magariba.


 DAGA Net Age Blog


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HYg2KvNxf2kI2IuVfqh5RH

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

https://www.facebook.com/netage001/ 

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor