Shugaban kasar chad idriss Deby ya rasu

 


Da dumi duminsa: Idriss Deby ya rasu!


Shugaban kasar Chadi Idriss Deby ya rasa a wannan Talata 'yan sa'o'i bayan da aka bayyana shi a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasar da aka gudanar a abya-bayan nan.

Source: DW hausa

0/Post a Comment/Comments

Previous Post Next Post

header

Sponsor